Ci gaba da tsare Malam Zakzaky ba bisa ka’ida ba
Tun bayan kai harin da sojojin Najeriya suka kai a kan ginin Husainiyyar Bakiyyatullah da kuma gidam Malam Zakzaky da ke Gyallesu a cikin garin zariya, da kuma duk irin Umarni da babbar kotu dake Abuja a kan a saki babban malamin tare da biyan shi diyya da duk asarorin da aka yi masa sakamakon […]