Shin ganyen darbejiya yana maganin Corona Virus ?
Tun bayan da shugaban Amurka Donald Trump ya yi magana a kan kwayar magani ta chloroquine wajen magance matsalar cutar Corona, mutane da dama sun karkata zuwa ga amfani da wannan magani, amma a Nigeriya …. Amma a Nigeriya mutane suna ta kokarin yin amfani da ganyen darbejiya domin kare kai daga wannan cuta. wannan […]