
Ci gaba da tsare Malam Zakzaky ba bisa ka’ida ba

Tun bayan kai harin da sojojin Najeriya suka kai a kan ginin Husainiyyar Bakiyyatullah da kuma gidam Malam Zakzaky da ke Gyallesu a cikin garin zariya, da kuma duk irin Umarni da babbar kotu dake Abuja a kan a saki babban malamin tare da biyan shi diyya da duk asarorin da aka yi masa sakamakon wannan hari, Amma gwamnatin ta ki ta zarta da wannan hukunci.
Wannan a’amari yana ci gaba da jawo cece-kuce da kuma yin Allah wadai a fadin cikin gida Najeriya da kuma sauran kasashen duniya
(Visited 179 times, 1 visits today)