HANYA MADAIDAICIYA (44) HUKUNCIN SALLAR TARAWIHI 7
SHIRIN HANYA MADAIDAICIYA ZAI KOKARIN BAYYANA IRIN BAMBANCI DA AKE DA SHI A KAN WASU MAS’ALOLI NA FIQHU, TARE DA BAYYANA HUJJOJIN DA KOWACE MAZHABA TA KAFA A KAN RA’AYINTA, SHIRI: HANYA MADAIDAICIYA MAUDU’I: SALLAH – HUKUNCIN SALLAR TARAWIHI 7 JAGORAGORAN SHIRI: MALAM JAMILU YUSUF ALWILAYAH TV HAUSA