MU LEKA MU GANI (50) MALAM YUSUF JUDI
WANNAN SHIRI NE WANDA ZAI MAGANA AKAN LITTAFIN MINHAJ ASSUNNA DA IRIN YADDA IBN TAIMIYYA YA YIWA ALLAMA HILLI RADDI AKAN LITTAFINSA MINHAJ ALKARAMA. SHRIN ZAI YI KOKARI WAJEN BAYYANA IRIN SALON DA IBN TAIMIYYA YA BI WAJEN KARYATA DUK WATA FALALAR AHLULBAITI DA ZAGINSU DA KUMA TSARKAKE DUK MAKIYANSU, DA NUNA CEWA DUK AHLULBAITI […]