MU LEKA MU GANI (50) MALAM YUSUF JUDI
0%
118 Views
0 Likes
WANNAN SHIRI NE WANDA ZAI MAGANA AKAN LITTAFIN MINHAJ ASSUNNA DA IRIN YADDA IBN TAIMIYYA YA YIWA ALLAMA HILLI RADDI AKAN LITTAFINSA MINHAJ ALKARAMA. SHRIN ZAI YI KOKARI WAJEN BAYYANA IRIN SALON DA IBN TAIMIYYA YA BI WAJEN KARYATA DUK WATA FALALAR AHLULBAITI DA ZAGINSU DA KUMA TSARKAKE DUK MAKIYANSU, DA NUNA CEWA DUK AHLULBAITI BASU A KAN GASKIYA, MAKIYANSU NE AKAN GASKIYA. A KASHI NA 50 AN CI GABA DA MAGANA A KAN MATSAYIN IMAM ALI (A.S.) A GURIN ANNABI (S.A.W.A.) MAI GABATARWA: MALAM MUSTAFA GARBA. MALAMIN SHIRI: MALAM YUSUF JUDI.
(Visited 118 times, 1 visits today)