WANNAN SHIRI NE WANDA ZAI MAGANA AKAN LITTAFIN MINHAJ ASSUNNA DA IRIN YADDA IBN TAIMIYYA YA YIWA ALLAMA HILLI RADDI AKAN LITTAFINSA MINHAJ ALKARAMA. SHRIN ZAI YI KOKARI WAJEN BAYYANA IRIN SALON DA IBN TAIMIYYA YA BI WAJEN KARYATA DUK WATA FALALAR AHLULBAITI DA ZAGINSU DA KUMA TSARKAKE DUK MAKIYANSU, DA NUNA CEWA DUK AHLULBAITI […]
SHIRIN HANYA MADAIDAICIYA ZAI KOKARIN BAYYANA IRIN BAMBANCI DA AKE DA SHI A KAN WASU MAS’ALOLI NA FIQHU, TARE DA BAYYANA HUJJOJIN DA KOWACE MAZHABA TA KAFA A KAN RA’AYINTA, SHIRI: HANYA MADAIDAICIYA MAUDU’I: SALLAH – HUKUNCIN SALLAR TARAWIHI 6 JAGORAGORAN SHIRI: MALAM JAMILU YUSUF ALWILAYAH TV HAUSA
SHIRIN HANYA MADAIDAICIYA ZAI KOKARIN BAYYANA IRIN BAMBANCI DA AKE DA SHI A KAN WASU MAS’ALOLI NA FIQHU, TARE DA BAYYANA HUJJOJIN DA KOWACE MAZHABA TA KAFA A KAN RA’AYINTA, SHIRI: HANYA MADAIDAICIYA MAUDU’I: SALLAH – HUKUNCIN SALLAR TARAWIHI 7 JAGORAGORAN SHIRI: MALAM JAMILU YUSUF ALWILAYAH TV HAUSA
WANNAN SHIRI NE WANDA ZAI MAGANA AKAN LITTAFIN MINHAJ ASSUNNA DA IRIN YADDA IBN TAIMIYYA YA YIWA ALLAMA HILLI RADDI AKAN LITTAFINSA MINHAJ ALKARAMA. SHRIN ZAI YI KOKARI WAJEN BAYYANA IRIN SALON DA IBN TAIMIYYA YA BI WAJEN KARYATA DUK WATA FALALAR AHLULBAITI DA ZAGINSU DA KUMA TSARKAKE DUK MAKIYANSU, DA NUNA CEWA DUK AHLULBAITI […]
BAYANI A KAN HUKUNCE-HUKUNCEN CIN HANCI DA RASHAWA A ADDININ MUSULUNCI DAI DAI DA FATAWOWIN MAKARANTAR AHLULBAITI (A). MAI GABATARWA : MALAM ABDULLAHI YUSUF BABBAN BAKO: MALAM IBRAHIM ABDULLAHI