KUNGIYAR JAMA’ATU NASRIL ISLAM TA JA HANKALIN AL’UMMA A KAN CORONAVIRUS
Wannan kungiya da take karkashin jagorancin Sarkin Musulmai ta yi kira da jan-hankali ga al’umma a kan su dage da yin azumi da addu’a a kan wannan cuta da ta addabi Duniya. A cikin sanarawar da Kungiyar ta fitar, ta bayyana cewa jahilci ne Malami Addini ya karyata wannan cuta, kuma hakan na iya dulmiyar […]